Tehran (IQNA) za a gudanar da taron jagororin addinai a kasar Iran a daidai lokacin tunawa da cikar shekaru biyu da shahadar Qasim Sulaimani .
Lambar Labari: 3486745 Ranar Watsawa : 2021/12/29
Tehran (IQNA) Mustafa Alkazimi firai ministan da aka dorawa alhakin kafa sabuwar gwamnati a Iraki ya sha alwashin gudanar da bincike kan kisan Sulaimani da Muhandis.
Lambar Labari: 3484742 Ranar Watsawa : 2020/04/24
A zantawar da ta gudana tsakanin shugaba Rauhani da firayi ministan Birtaniya ya bayyana matsayin shahid Sulaimani.
Lambar Labari: 3484401 Ranar Watsawa : 2020/01/10